Empowered - Love God Greatly - Books - Blurb - 9781715102685 - August 23, 2024
In case cover and title do not match, the title is correct

Empowered


Get an email once the item is available
Do you have a profile? Log in
Add to your iMusic wish list

Yaushe ki ka fara ji game da Yesu? Ko kin ta?a tunani yadda labarin wani mutum daga urshalima da ya yi rayuwa fiye shekaru dubu biyu da su ka wuce har kin ji? Bishara ba labara ne kawai ba: labara mai da?i ne da duniya ta ke ta jira. Bishara shi ne begen rai har abadata wurin badagaskiya ga Kristi. Wa?anda su ka yi tafiya da Yesu da Ya zo duniya sun badagaskiya gare Shi. Sun yarda Shi ?an Allah ne, wanda Yam utu domin Ya ?auke zunuban duniya duka kuma wanda ya rike rai har abada ma wanda sun badagaskiya gare Shi. Wannan maza da mata sun mutu domin bisharan Yesu. Sun zama shaidar rayuwan Shi da mutuwan Shi da tashin matattun Shi. Kuma bas u bar komai ya hana gaya wa duniya game da Shi ba Bishara shi ne begen rai har abadata wurin badagaskiya ga Yesu Kristi. Allah Ya ba wa Iklisiya ta farko iko a kodayaushe. Ya ne tare da su a cikin gwaji, cikin nassara, kuma cikin shakkan su. Allah Ya a da aikin da ya ba wa Iklisiya ta farko kuma ya bishe su a hanyan cikatawa. Domin amincin su, mun ji gaskiyan bishara. Domin dagewan su, mun san aikin ceto da Yesu Kristi Ya yi. Kuma domin misalin su, mun samu ikon bishara. Cikin Iko: Jiya da Yau bincike ne mai zurfi cikin littafin Ayukan Manzanni. Yayinda mu ke binciken Iklisiya ta farko muna begen za mu samu karfafawa domin ya bishara ga mutanen da mun sani. Allah Y aba wa Iklisiya ta farko ikon ya da bishara a kullum, Yan a yi mana hakannan, har a yau. Mu ha?a kai a yanan gizo domin wannan binciken na tsawon mako shida ko kuma kan app namu na Love God Greatly. Za ki samu Karin abubuwa game da Cikin Iko tare da rubuce rubucen mu na Litinin, larab da jumma'a, da kuma karatun kullum da jama'a masu kauna da za su karfafa ki yayinda ki ke binciken Maganan Allah.

Media Books     Paperback Book   (Book with soft cover and glued back)
Released August 23, 2024
ISBN13 9781715102685
Publishers Blurb
Pages 194
Dimensions 152 × 229 × 10 mm   ·   267 g
Language English  

More by Love God Greatly

Show all

Mere med samme udgiver