Sanin Kauna - Love God Greatly - Books - Blurb - 9781715331948 - August 23, 2024
In case cover and title do not match, the title is correct

Sanin Kauna


Get an email once the item is available
Do you have a profile? Log in
Add to your iMusic wish list

"Ya ku ?aunatattuna, tun da yake Allah ya ?aunace mu haka, ai, mu ma ya kamata mu ?aunaci juna." (1 Yahaya 4:11). Yahaya ya rubuta har sau goma sha uku cikin wasikun shi guda uku kalmomin karfafawa wa masu karatu domin su kaunaci juna. MUNA KAUNA DOMIN SHI NE YA FARA KAUNAN MU / 1 YAHAYA 4:19 Muna iya kaunan juna domin mu ma mu samu kauna daga Allah, wanda Ya ba da ?an Shi ha?aya domin mu. "?auna kuwa ita ce mu bi umarninsa. Umarnin kuwa, shi ne kamar yadda kuka ji tun farko, cewa ku yi zaman ?auna." (2 Yahaya 1:6) A cikin wannan wasikun, Yahaya ya bayyana abin da ya ha?a kauna da biyayya. Karfafawan da ya bayar wa Iklisiya ta farko har gare mu shi ne mu zama da aminci ga dokokin Allah. Ta wurin biyayya, za mu iya kaunan juna kuma mu nuna kauna ga duniya duka. Sanin Kauna: Binciken 1, 2, 3 Yahaya za mu duba litattafen 1, 2, da 3 Yahaya da yadda ya umurce da kuma karfafa ma su bin Kristi su zama cikin kaunan Allah. Karfafawan Yahaya kan cewa ma su bi su kaunace juna na da muhimmanci a yau kamara yadda yak e a da. Wannan binciken za mu duba yadda kaunan Kristi ya canza mu kuma ya canza duniya ta wurin biyayyan mu ga dokokin Shi. Mu na fatan za ki ha?a kai tare da mu a yanan gizo ko kan app namu na Love God Greatly domin wannan binciken na tsawon mako hu?u. Za ki samu Karin abubuwan da ya shafi Sanin Kauna a kowanne da kuma rubuce rubucen mu na Litinin, Laraba da Jumma'a, da Karin bayin cikin rubuce rubucen mu na kullum, da jamma'a ma su kauna domin karfafa ki yayinda mu ke koya rayuwa da kauna kamara yadda Yesu Ya yi rayuwa da nuna kauna.

Media Books     Paperback Book   (Book with soft cover and glued back)
Released August 23, 2024
ISBN13 9781715331948
Publishers Blurb
Pages 112
Dimensions 152 × 229 × 6 mm   ·   158 g
Language English  

More by Love God Greatly

Show all

Mere med samme udgiver